Jihar Kebbi
Sanata Jim Risch na Idaho a Amurka ya soki gwamnatin Najeriya kan sace daliban da 'yan bindiga suka yi a jihar Kebbi. Ya ce gwamnari ta gaza wajen basa kariya.
Yahuza Getso ya zargi hukumomin tsaro da sakaci bayan ya ba da rahoto cewa 'yan ta'adda za su kai hari Kebbi, lamarin da ya jawo har aka sace dalibai sama da 25.
A wannan labari, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana damiuwa a kan karuwar rashin tsaro a Kebbi, Kano da wasu jihohin Arewacin Najeriya.
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da cewa adadin dalibai mata da 'yan bindiga suka sace a makarantar GCGSS Maga ya haura 25, sabanin rahotannin da ake yadawa.
Wasu daga cikin iyayen dalibai mata da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kebbi sun mamaye harabar makarantar. Wata mahaifiya ta ce ba za ta koma ba.
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta yi magana kan daliiban GGCSS Maga da aka sace a jihar Kebbi. Ta bayyana cewa ta yi matukar takaici kan sace daliban.
Majalisar dattawan Najeriya ta fadi dalilin da ya sa ta ke son shugaba Bola Tinubu ya dauki sojoji 100,000 domin yaki da 'yan ta'adda bayan sace dalibai a Kebbi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fara rigakafin masu satar dalibai da sauran bata gari ta hanyar daukar masu tsaron makarantu a Kano.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tafi kasashen Afrika ta Kudu taron G20 na 2025. Daga nan Tinubu zai wuce Angola. Ya tura Kashim Shettima jihar Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari