Jihar Kebbi
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya bayyana cewa mutane 40 aka kawo masa ya zbai daya a matsayin sabon Sarkin Zuru amma sai Allah ya ba Sanusi Mikail.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana cewa ya amsa gayyatar da hukumr DSS ta yi masa. Malami ya bayyana cewa an yi masa tambayoyi cikin mutuntawa.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya zargi tsohon ministan shari'a Abubakar Malami da ingiza ayyukan ta'addanci, abin da ya sa 'yan kasuwa suka guje wa jihar.
Hukumar NiMet, ta fitar da hasashen ruwan sama da zai sauka a ranar Laraba, 17 ga Satumba, 2025, inda ta ce jihohi 13 na Arewa za su samu ruwan daga safe zuwa dare.
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta yi hana matar da ke zargin tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki da lalata da ita inda umarci hana ta danganta danta da shi.
Rahotannin da muke samu sun ce matashin dan sa-kai ya bude wuta a masallaci a ƙaramar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi inda aka samu raunuka game da lamarin.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fito ta yi magana kan zargin da ke cewa ta ba da umarnin a cafke wani dan jarida bayan ya fallasa halin da asibitoci ke ciki.
Ministan ayyuka na tarayya, Dave Umahi ya bayyana cewa za a kashe Naira tiriliyan 3 wajen wasu muhimman tituna a jihar Sokoto da Kebbi karkashin Bola Tinubu.
Jihar Kebbi
Samu kari