Katsina
Rahotanni daga yankin gundumar Guga da ke cikin karamar hukumar Bakori sun nuna cewa waus mahara sun kashe akalla mutane 10 a kauyuka 2 ranar Lahadi.
Sojojin rundunar Operation FANSAN YANMA sun kama wani da ake zargi da safarar makamai ga ’yan ta’adda a Katsina bayan samun sahihan bayanan sirri.
Jam'iyyar APC ta ayyana Hajiya Jamila Abdu Mani a matsayin yar takararta a mazabar dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Mani da Bindawa, Katsina.
‘Yan sandan Katsina sun kama wani mutumi a Babban Asibitin Funtua bisa zargin yunkurin satar mahaifar sabon jariri domin amfani da ita wajen tsafi.
A shekarar 1991, Mariya Abdullahi ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin yar majalisar wakilai a mazabar Bakori da Danja da ke jihar Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya sake nanata kudirin gwamnatinsa na samar da zaman lafiya, ya ce zai iya sulhu da yan bindiga bisa sharadi guda.
Jirgin kamfanin Max Air da ya tashi daga Abuja zuwa Katsina ya yi gaggawar sauka bayan samun matsala a inji, fasinjoji sun ce hankalinsu ya tashi.
Jam'iyyar APC ta zabi tsarin maslaha wajen fitar da yan takara a wasu jihohi. Wannan tsarin ya sa wasu yan majalisu sun rasa tikitin takara, inda suka bar jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta samu nasarar gano wani da ake zargin yana safarar makamai daga wajen jihar, inda aka gano miyagun makamai.
Katsina
Samu kari