Katsina
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International (AI) ta shawarci gwamnatin tarayya kan yadda za ta bullowa lamarin zanga-zanga a kasar nan.
Hajiya Hauwa’u Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ta godewa ɗaukacin al'ummar da suka taimaka da addu'a lokacin da aka sace ta.
Mazauna karamar hukumar Kankara a jihar Katsina, sun fito kan tituna domin nuna adawarsu da yadda 'yan bindiga suke cin karensu babu babbaka a yankin.
Hukumar Hisbah reshen jihar Katsina ta bayyana kamawa da lalata kwayoyi da giya da suka kai darajar miliyan sittin a karamar hukumar Funtua dake jihar.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya kafa kamfanin samar da wutar lantarki wanda zai amfani gidaje da masana'antu. Gwamnatin za ta yi hadaka da kamfanoni.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya tura sakon godiya ga al'umma kan addu'o'insu inda ya ce tabbas addu'a ce ta yi tasiri wurin sakin mahaifyarsa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa zai mutunta hukuncin Kotun Koli kan 'yancin cin gashin kananan hukumomi a kasar nan.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jihar Kano ta yi nasarar cafke wanda ake zargi da sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara a Katsina.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana nasarar damke wasu mutane hudu da ke tattara bayanan sirri kan jama'a su na mikawa masu garkuwa da mutane.
Katsina
Samu kari