Katsina
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Yan sanda sun kama wani matashi da ake zargi ya yi luwadi da almajirinsa a Bauchi. Malamin ya dauko yara biyu daga jihohin Kano da Katsina ne zuwa Bauchi.
Yan sanda a jihar Katsina sun dakile harin yan ta’adda har guda biyu, tare da ceto wadanda aka yi yunkurin sacewa a Katsina a karamar hukumar Malumfashi.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun samu nasara kan 'yan bindigan da suka addabi kauyukan jihar. 'Yan sandan sun kubutar da mutane masu yawa.
Wasu miyagu sun kai harin rashin tausayi kan wani dan kungiyar mafarauta a Katsina, inda su ka kashe shi tare da kone gawarsa tare da sace iyalansa.
Duk da yawan yara masu gararamba a gari, Kano, Kaduna, Katsina da Kabbi sun gaza samun tallafin kuɗin sa yara a makaranta daga hukumar ilimi UBEC ta ƙasa.
Miyagu sun hana mazauna kananan hukumomi biyu; Musawa da Kankia a jihar Katsina sakat, yayin da su ka kai hari tare da sace mata da yara da magidanta.
Sauki ya fara samuwa a wasu jihohi Arewa maso yamma, yayin da farashin abinci ya fara yin kasa a wasu daga cikin kasuwannin yankin ciki har da Kano da Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya tafi ziyarar aiki zuwa kasar China. Gwamnan ya tafi ziyarar ne bayan ya dawo hutun kwanaki 30.
Katsina
Samu kari