Katsina
Rundunar Operation Fansan Yamma ta fara sabon samame a dazuzzukan Katsina domin farautar ‘yan bindiga bayan mutuwar Manjo Janar Rabe Abubakar (mai ritaya)
Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Tsohon mai magana da yawun hedkwatar tsaro ta kasa, Manjo Janar Rabe Abubakar, ya rasu a hannun 'yan bindiga kamar yadda gwamnatin jihar Katsina ta sanar.
A labarin nan, za a ji iyalan babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar da ya rasu a hannun ƴan bindiga sun ƙaryata cewa ciwon sukari ne ajalinsa.
A labarin nan, za a ji iyalan tsohon babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya sun nuna shakku game da hanyar da aka bi wajen karbo gawar mahaifinsu.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan rasuwar da Manjo Janar Rabe Abubakar ya yi a hannun 'yan bindiga a jihar Katsina.
Shugaba Bola Tinubu ya nuna alhini kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar wanda ya mutu a hannun masu garkuwa da mutane a jihar Katsina. DHQ ta yi martani.
An gudanar da jana’izar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a Katsina bisa tsarin addinin Musulunci, bayan rasuwarsa a hannun ‘yan bindiga makonni biyu.
Rahotanni sun nuna cewa duk da rasuwar tsohon Manjo Janar na sojoji, Rabe Abubakar, yan bindiga sun ci gaba da tsare matarsa, Hajiya Amina Abubakar.
Katsina
Samu kari