Katsina
Akalla sojojin Najeriya bakwai ne 'yan bindiga suka harbe har lahira a jihar Katsina. An kashe sojojin ne a kauyen Kadobe a ranar Litinin, 16 ga watan Agusta.
Gwamnan jihar Katsina ya magantu kan halin da wasu yankunan jiharsa ke fama. Ya ce ya kamata mutane su koma sayen bindiga don kare kansu daga 'yan bindiga.
Katsina - Wasu gungun yan bindiga da sojojin ƙasar Nijar, suna can suna musayar wuta a bakin bodar Jibiya dake jihar Katsina, yan ta'addan sun kashe soja daya.
Katsina - Dan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Jibiya ya bayyana cewa miyagun yan bindiga sun kai hari kauyen Tsayau ranar Litinin.
Katsina - Gwamna Aminu Masari, ya bayyana cewa an samu nasara sosai wajen samar da tsaro a faɗin jihar Katsina fiye da yadda abun ya lalace a kwanakin baya.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Lamarin ya afku ne a garin Kurfi na Jihar Katsina, kimanin sati biyu kafin daurin auren amarya Sa’adatu, wadda ita da kanta ta raba wa kawayenta kayan baiko.
Rundunar NDLEA ta cafke wasu 'yan bindiga da ke dauke da muggan makamai a hanyarsu ta zuwa wani gari watakila domin gudanar mummunan aikinsu ta fashi da makami.
Wani ruwan sama da aka yi a jihar Katsina a cikin rana ɗaya kacal ba'a taba ganin irinsa ba cikin shekara 100 a cewar hukumar harsashen yanayi ta kasa (NIMET)
Katsina
Samu kari