Katsina
Yan banda sun kama tarin harsahi ana shirin mika su yan yan bindiga masu garkuwa da mutane. Ana zargin cewa za a yi amfani da kayan yakin ne domin kai hare hare.
A wannan labarin, za ku ji gwamna Umaru Dikko Radda ya bayyana cewa jiharsa ta Katsina ba ta da isassun jami'an tsaro ko makaman da za a yaki ta'addanci.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya amince da ba mutane izinin mallakar bindiga domin yakar yan ta'adda. Mutanen Arewa za su mallaki bindiga domin kare kansu.
Jigon jam'iyyar NNPP kuma dan takararta zaben shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta musu murus gaba daya.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe. Kwankwaso ya ce zai yi nasara.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya nuna alhini bayan rasuwar Hajiya Dada a jihar Katsina wacce ita ce mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'Adua.
Za a ji cewa mutane da yawa suka rasu a Najeriya a watan Satumban nan na 2024. A ciki akwai Dada Yar’adua, Alhaji Idris Bayero da mawakin nan Garba Gashuwa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa wasu shugabannim al'umma na hada baki da 'yan bindiga domin su yi barna a yankinsu.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake kira ga mazauna jihar su tashi tsaye su tunkari ƴan bindiga, ya ce musulunci ya yarda da kare kai.
Katsina
Samu kari