Katsina
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun samu nasarar dakile harin 'yan bindiga a Katsina. Jami'an tsaron sun samu nasarar kwato dabbobi a hannun 'yan bindigan.
A labarin nan, za a ji irin shirin da gwamnatin tarayya ta yi wajen karrama marigayi tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari bayan cikarsa shekara da rasuwa.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Bincike ya tabbatar da cewa babu wata hujja ingantacciya da ke tabbatar da cewa yaron da ya bayyana a wani hoto mai yaduwa shi ne ya sace Janar Rabe Abubakar.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa an kama wata mata, Sadiya Lwal bisa zargin yunkurin kashe mijinta da wuka yana cikin barci a gida.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu garuruwan jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka wasu mutane tare da raunata wasu daban.
Gwamnatin Katsina ta ce ba ta da hurumin tabbatar kama wadanda ake zargin shugabannin ‘yan bindiga ne bayan dawowa daga Hajji, yayin da ake ci gaba da cece-kuce.
Maslaha ta zama matsala a Katsina da mummunar rigimar cikin gida ta auka wa ADC kafin a je ko ina. Za a ji halin da ADC ta samu kan ta a sakamakon rigingimu.
An kama mutane bakwai da ake zargin kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne bayan dawowa daga Hajji a Katsina, bisa bayanan tsarin tantance tsaro da aka inganta.
Katsina
Samu kari