Katsina
'Yan Najeriya sun yi martani da cewa karon farko a tarihi bayan ya yi kyautar dala da wani mawaki a wajen taro a Katsina. Buhari ya yi tafi a lokacin ba da kudin.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin tallafawa talakawa da abincin Naira biliyan 9 a watan azumi mai kamawa. Mataimakin gwamnan jihar ne ya fadi haka.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, Muhammadu Buhari da manyan jagororin APC a Katsina sun halarci taron neman goyon baya ga APC a zaben kananan hukumomi
Miyagun 'yan bindigan da suka kai hari a wani babban asibiti a jihar Katsina, sun bukaci a ba su kudin fansa. Sun nemi a ba su kudin da suka fi rabin miliyan.
Farashin kayan hatsi a kasuwar Dandume da ke jihar Katsina ya karye sosai, shinkafa N55,000, wake N90,000, gero N67,000; yayin da kasuwar ke ci sau uku a sati.
Gwamna Radda ya bayyana cewa yana nan kan bakarsa ba gudu ba ja da baya, ba zai yi sulhu da ƴan bindiga ba amma idan sun yi tuba ta Allah da Annabi zai agaza masu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci gwamnatin Katsina ta goyi bayan shirin da ta bullo da shi na yin sulhu da 'yan bindiga domin kawo karshen rashin tsaro.
Mutanen karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, sun nuna takaicinsu kan sulhun da gwamnati ta yi da 'yan bindiga. Sun bayyana cewa hakan bai da amfani.
Gwamnatin Malam Dikko Umaru Radda ta nanata cewa ba za ta nemi zaman sulhu da kowane ɗan bindiga ba amma za ta karɓi duk wanda ya tuba ya miƙa wiya.
Katsina
Samu kari