Katsina
NMDPRA ta rufe gidajen mai 5 a Katsina saboda matse lita da rashin tsaro. NMDPRA ta zayyana sunayen gidajen da aka rufe suka hada da A A Rano, Ashafa da wasu uku.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasarar dakile wani harin 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun fatattaki 'yan bindigan.
Matasa sun kashe 'yan bindiga 3 da suka shiga hannu yayin kai hari a jihar Katsina. Yan bindigar sun shiga hannu ne yayin da suka kai hhari amma rana ta bac musu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Miyagun sun hallaka bayin Allah.
'Yan sanda sun hallaka wani matashin dalibi da suke zargin yana da hannu a kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri a wasu yankunan jihar Katsina da ke Arewa masu Yamma.
Ministan gidaje, Arc. Ahmed Dangiwa ya ce Katsina za ta sake zaɓen Tinubu da Radda a 2027, yana mai jinjina wa mata da suka fi yawa a rumfunan zaɓe.
Jami'an tsaro sun tabbatar da gani kasurgurmin ɗan ta'addan da ya hana mazauna Arewa maso Yamma samar wajen garkuwa da mutane da kashe wasu da dama.
Watanni da haramta karuwanci da caca a Katsina, hukumar Hisbah ta hana ayyukan gidajen casu domin bin ka'idar addinin Musulunci da kuma al'adar Hausawa.
Gwamnatin Katsina ta ware Naira biliyan 2.3 domin samar da abinci domin ciyar da talakawa a watan Ramadan. Shirin na cikin kokarin gwamna Radda ga talakawa.
Katsina
Samu kari