Katsina
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yanma sun samu nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane da 'yan bindiga suka yi a Katsina.
Sanata mai wakiltar Kudancin Katsina, Dandutse Mohammed Muntari, ya shawarci majalisar dattawa da kada ta amince da rage ko soke dakatarwar da aka yi wa Natasha.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya ce ba za su yi sulhu da 'yan bindiga irinsu Turji ba, sai dai ya ce za a karbi tubansu idan suka ajiye makamai suka mika wuya.
Gwamnatin jihar Katsina ta samar da rumbun sauki domin karya farashin abinci ga talakawa. Za a rika sayar da abinci a Funtua, Daura da Katsina a yanzu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya har lahira.
Gwamnatin jihar Katsina ta fito ta kare matakin da ta dauka na rufe makarantu a lokacin azumin watan Ramadan. Ta bayyana cewa akwai dokar yin hakan.
Omoyele Sowore ya soki rufe makarantu a Arewa yayin Ramadan, yana mai cewa matakin jahilci ne, kuma a Saudiyya ba sa yin hakan domin ilimi ya fi muhimmanci.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokir ya bayyana cewa bai ga abin da zai jawo maganganu a kan hutun Ramadan da wasu jihohin Arewa su ka bayar ba.
‘Yan bindiga sun sace dalibai hudu a jami'ar FUDMA da ke jihar Katsina, yayin da aka ce wasu mahara sun kashe mutane 10 a wurin hakar ma’adinai a Neja,
Katsina
Samu kari