Katsina
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji, 'yan sanda da 'yan sa-kai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Katsina. Jami'an sun kubutar da mutanen da aka sace.
'Yan bindiga sun farmaki kauyen Taka Lafiya a Katsina, sun kashe mutane biyu. Wannan na zuwa bayan da aka sace daliban jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma.
Rahoton da muke samu ya tabbatar da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Safara’u Umar Radda, mahaifiyar Gwamna Dikko Radda, a ranar Lahadi 23 ga Maris, 2025.
‘Yan bindiga sun sace dalibai 2 a jami’ar FUDMA, da ke jihar Katsina yayin da aka ceto wani wanda aka yi garkuwa da shi a Adamawa, an kuma kama malami a Jigawa.
‘Yan sanda sun kama masu safarar makamai, miyagun kwayoyi da jabun kuɗi a samame daban-daban, inda suka cafke masu hannu a laifuka tare da kayayyakin haram.
Bayan shafe fiye da wata daya a hannun yan bindiga, ana na ci gaba da riƙe Janar Maharazu Tsiga a da aka yi garkuwa da shi tun a farkon watan Fabrairun 2025.
Jami’an tsaro sun dakile wani harin ‘yan bindiga a jihar Katsina, inda suka kashe dan ta'adda daya, sannan suka kwato makamai, babura da sauran kayan aikin miyagun.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana kudaden fansan da 'yan bindiga suka nema kan matashin mahaddacin Al-Kur'anin da suka sace a kwanakin baya a jihar.
'Yan fashi da makami sun kai hari makarantar sakandare ta Yashe a karamar hukumar Kusada a jihar Katsina. Sun kashe mai gadi a lokacin da ake suhur.
Katsina
Samu kari