Katsina
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aliero ya yi jawabi a taron sulhu da aka gudanar a yau Asabar 14 ga watan Yunin 2025 a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Yayin da Hisbah ke kokarin gyara tarbiyya a Katsina, matasa sun kai hari ofishin Hisbah a Tandama, karamar hukumar Danja ta jihar, bayan sabani da jami’anta.
Yayin da ake ci gaba da hallaka yan bindiga, rikakken ɗan ta'adda, Ado Aliero ya gayyaci zaman sulhu a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana nasarorin da ta samu a watan Mayu, 2025, ta kama masu aikata laifuƙa 175 tare da ceto waɗanda aka sace.
Shugabam kasa, Bola Tinubu ya ba marigayi Kudirat Abiola da Janar Shehu Musa Yar’Adua lambar yabo saboda kare dimokuraɗiyya da suka yi a lokacinsu.
Hon. Aminu DanHamidu, shugaban karamar hukumar Bindawa a jihar Katsina, ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Gwamnati da al’umma sun yi jimamin wannan rashi.
Kungiya ta caccaki kalaman wasu malamai da Rabaran Leonard Kawas na neman a kafa dokar ta baci a jihar Benue saboda rikicin tsaro da ke faruwa a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa shugabanci abu ne mai natukar wahala kuma amana ce ta gudanar da dukiyar taakawa.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa ba za a kawo karshen matsalar rashin tsaro ba sai an magance masu ba 'yan bindiga bayanai.
Katsina
Samu kari