Katsina
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema a matsayin shugaban hukumar raya babban birnin tarayya, FCDA.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda sun kama wata matashiya yar sheksra 20, Fatima Abdulkadir bisa zargin hannu a mutuwar mutum 3 bayan sun ci abinci.
Dakarun sojin Najeriya sun farmaki dan bindiga Kachalla Murtala a jihar Katsina. An ceto wata matar da ta shafe kwana 70 a dajin wajen 'yan bindiga masu garkuwa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wasu manoma dake tsaka da gudanar da aiki a gonakinsu a jihar Katsina. Sun hallaka mutum uku har lahira.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa za su bar ministan sadarwa, Bosun Tijani bayan suj tura Tinubu ya koma Legas a zaɓen 2027.
Gwamna Dikko Radda ya jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja, Kanal Joseph Akaagerger.
Bayan matasa sun gudanar da zanga-zanga kan zargin basarake da ta'addanci, Sarkin Daura, Alhaji Faruq Faruq ya sauke dagacin kauyen a Katsina, Iliya Mantau.
Kungiyar kwadago reshen jihar Legas ta gargadi Alhaji Aliko Dangote kan dauko ma'aikata daga Katsina zuwa Legas. Kungiyar ta ce za ta dauki mataki kan lamarin.
Mai fafutukar siyasa, Theo Agada, ya bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sauke ministar al'adu da kirkire-kirkire, Hannatu Musa Musawa daga muƙaminta.
Katsina
Samu kari