Katsina
’Yan daba sun tarwatsa wani taron tsaro a Katsina, sun kai hari kan mahalarta da ’yan jarida, yayin da masu shirya taron suka zargi gwamnati da hannu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin a sake duba ayyukan samae da tsaro a jihar Katsina. Ya umarci a kara sayo kayan aiki ga jami'an tsaro.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi babban kamu da ta cafke tarin makamai ana shirin shiga da su yankin Safana na jihar. An kama mutum 'yan asalalin jihar.
Gwamna Dikko Radda ya halarci jana'izar diyar sarkin Katsina, Khadijah Abdulmumin Kabir Usman, wacce ta rasu a Abuja. An ce Khadija ta rasu ta bar 'ya'ya uku.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a wasu jihohin Najeriya, ana yawan kira Bola Tinubu ya sanya dokar ta-baci duba da yawan al'umma da ake kashewa a kullum.
Gwamnatin jihar Katsina na ci gaba da daukar matakai domin kawo karshen matsalar rashin tsaro. Gwamnatin za ta sayo kayan aiki ga hukumomin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna yankin Kurfi a jihar Katsina sun yi ganaawar fahimtar juna da shugabannin miyagun 'yan ta'adda da su ka addabe su.
Yayin da Gwamna Dikko Radda ya gana da sarakunan gargajiya daga masarautun Katsina da Daura a fadar gwamnati, ya ce zai kashe N680m a gyaran makabartu a Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai rika biyan limaman masallatai da masu sharar masallaci alawus a Katsina. Za a kara wa dagatai albashi da masu unguwa.
Katsina
Samu kari