Katsina
Dan majalisar jihar Katsina da ke wakiltar Funtua, Abubakar Muhammad Total ya saye bindigogi wa mutanen mazabarsa domin yaki da 'yan ta'adda a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin mutanen da su ka shaki iskar yanci sun karyata cewa sojojin saman Najeriya ne su ka ceto su daga hannun 'yan ta'adda.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya soke tafiyarsa a kasashen waje ya kuma ayyana dokar ta-baci a Katsina da Zamfara.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su.
Gwamnatin jihar Katsina ta bukaci mutanen jihar da su fito domin yin rajistar katin zabe. Ta nuna cewa hakan na da muhimmanci don tunkarar zaben 2027.
Bayan korafe-korafe ya yi yawa kan kisan masallata a jihar Katsina, Gwamnatin ta yi alkawarin cafke wadanda suka kai mummunan hari kan masu ibada.
A labarin nan, za a ji cewa, za a ji cewa mazauna jihar Katsina sun bayyana irin halin kunci da razana da su ka shiga bayan 'yan ta'adda sun kai masu hari.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da tsawa a jihohin Arewa da kudanci ciki har da Abuja, Kano, Kaduna, Oyo, Delta da Lagos a ranar Juma’a, 22 ga Agusta.
‘Yan bindiga sun kakaba harajin N15m kan garuruwan Katsina, inda suka ce biyan kudin ne kawai zai sanya su daina kashe mutane da yin garkuwa da su a yankin Almu.
Katsina
Samu kari