Katsina
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rasu a asibitin London a ranar Lahadi bayan ya kwanta rashin lafiya duk da cewa an shirya sallamarsa ranar.
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ya jajanta wa Najeriya kan rasuwar Muhammadu Buhari, yana yabawa da rawar da ya taka a cigaban kasa.
Tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi kyautar N200,00 na rago ga Danladi Mai Kaset da ya yi wa Muhammadu Buhari takwara a Bauchi.
'Yan binduga da ke dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun sace dabbobi masu yawa tare da raunata wasu mutane a yayin harin.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya bayyana cewa Buhari na son ministocinsa kamar yadda yake kaunar talakawa.
Tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyya ga wata dattijuwa da aka ce ita ta reni marigayi Muhammadu Buhari tun yana karami.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, Sarkin Damaturu, Alhaji Shehu Hashimi II, ya tara manyan kasa da malamai domin addu'a gare shi.
Bayan karrama marigayi Muhammadu Buhari da Bola Tinubu ya yi, jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya ce kakansa bai samu haka daga gwamnati ba a 2018.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa, Femi Adesina ya bayyana cewa Muhammasu Buhari ya faɗa masa cewa bayan sauka daga mulki, sai kuma tafiya ƙabari idan lokaci ya yi.
Katsina
Samu kari