Katsina
Wasu miyagun yan bindiga sun sake yin awon gaba da daliban jami'a a jihar Katsina, inda suka sace wasu dalibai biyu mata na jami'ar Al-Qalam da ke jihar.
Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya aika da saƙon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu sakamakon hatsarin mota mallakin gwamnatin jihar Katsina KTSTA.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun yi ajalin mutum biyu yayin da suka ƙona wata mota da ta ɗauko kayan ɗakin amare a kan titin Jibia zuwa Batsari a Katsina.
Wasu miyagun yan bindiga sun ci karensu babu babbaka a wani sabon harin ta'addanci da suka kai a jihar Katsina. Miyagun yan bindigan sun halaka mutum tara.
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), ta ce ta kama wata mata yar shekara 28, Bilkisu Suleiman wacce ke kai wa yan bindiga harsashi.
Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta kama kimanin kwalaben giya iri-iri 850 a karamar hukumar Kankara. Kwamandan hukumar, Aminu Usman ne ya jagoranci aikin.
An ruwaito yadda wani dattijo ya samu kyautar mota daga hannun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari don rage radadin da ake ciki a kasar nan yanzu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka yan ta'adda 10 a wata fafatawa da suka yi a jihar Katsina. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka sace aZamfara.
Wasu miyagun yan bindiga sun mamayi ayarin motocin masu zuwa cin kasuwar Yantumaki a karamar hukumar Dansadau ta jihar Katsina, sun halaka mutum shida.
Katsina
Samu kari