Katsina
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan ta'adda a wasu jihohin Arewacin Najeriya. Sojojin sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama a hare-haren.
Sanata Muntaru Dandutse ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar limamin masallacim yan Izala da ke Funtua, Sheikh Goni Imam Sa'id Musa, ya yi addu'ar Allah jikansa.
Ƙungiyar Katsina United ta karyata rahoton da ke cewa magoya bayanta sun mamaye fili yayin wasan su da Barau FC a Katsina inda suka hallaka dan wasa.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa tana kokarin kawo zaman lafiya ta hanyar tattaunawa da amfani da karfin bindiga ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun shiga kauyen Doguwar Dorawa a karamar hukumar Bakori, jihar Katsina, sun yi wa mutum 2 yankar rago.
A labarin nan, za a ji cewa wani rahoto ya bayyana yadda wasu mutane sama da miliyan 24 ke cikin barazanar fadawa a cikin matsanancin yunwa a shekarar 2026.
An kashe fitaccen kwamandan ’yan bindiga Jankare a rikici da abokan ta’addanci a yankin Dutsenma, jihar Katsina, bayan sabani kan sarauta da hare-hare.
‘Yan bindiga sun kai mummunan hari a Na’alma da ke karamar hukumar Malumfashi a Katsina, inda suka kashe mutane da dama yayin sallar Asubahin yau Laraba.
Gwamna Dikko Radda ya nada tsohon ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, a matsayin shugaban majalisar gudanarwa ta jami’ar UMYU Katsina.
Katsina
Samu kari