Katsina
Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Daura da ke jihar Katsina bayan wasu ‘yan jam’iyya sun amince da Yusuf Buhari a matsayin ɗan takara a majalisar wakilai.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a jihar Katsina sun goyi bayan Yusuf Buhari ya yi takarar majalisar wakilai a zaben 2027. Sun goyi bayan Dikko Radda.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron farin kaya, DSS sun samu nasarar damke budurwa mai shekaru 25 da alburusai a hanyarta na kai wa ƴan bindiga a Katsina.
Kwamishinan muhalli na jihar Katsina da hadimin Gwamna Dikko Umaru Raddansun yi murabus daga kan mukamansu. Sun yi murabus ne don zaben 2027 mai zuwa.
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargadi ga wasu jihohin Arewa 11 kan yiwuwar samun cutar sankarau. Ta ba da shawarar matakan da ya kamata a dauka.
Rahotanni daga jihar Katsina sun tabbatar da cewa mutanen kauyuka ala'la 10 sun rasa sallar Juma'a sakamakon azababben fadan da yan bindiga suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa yana shirin angwancewa a ranar 29 ga watan Maris 2026.
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 45 a Danmusa, Katsina bayan gumurzu mai zafi. Daga cikin su akwai fitaccen jagoran ‘yan bindiga Kachallah Alti
A labarin nan, za a ji cewa yan ta'adda sun kai munanan hare-hare karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina acikin azumin nan duk da an yi yarjejeniya.
Katsina
Samu kari