Kasashen Duniya
Majalisar Dattawa a karshe ta yi martani kan rikicin Isra'ila da kungiyar Hamas yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kasashen biyu a yankin.
Duniya na cigaba da kallo yayin da Sojojin Israila su ke kisan kiyashi a Falasdin bayan Hamas sun hallaka Yahudawa 1400 a harin 7 ga watan Oktoban bana.
Za a fahimci cewa ashe Janar Sani Abacha bai saci wani kudin Najeriya daga baitul-mali ba, ya saida mai ne ta hannun wasu saboda takunkumin da aka kakaba masa.
Yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu, kasashen Nahiyar Afirka da dama sun bambanta kan wace kasa ya kamata su goyi baya.
Gwamnatin Amurka ta ce har yanzu ba ta da jakada a Najeriya, duk da irin ci gaban da aka samu na kawance a tsakanin kasashen biyu, sai dai Amurka ta fadi dalili.
Sarki Salman da yarima mai jiran gado Muhammad Bn Salman, za su fitar da kudi $13m domin gudanar da ayyukan jin kai a Gaza, wadanda yaki ya rutsa da su
Bolivia da ke Latin Amurka ta yanke alaka da Isra'ila kan harin ta'addanci yayin da kasar ke kai hare-haren kare dangi kan Gaza wanda ya yi sanadin rayuka da dama.
Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz ya yi wa Shugaba Tinubu da sauran kasashen kungiyar ECOWAS alkawarin samar musu da wutar lantarki mai rahusa.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da zaune a Kanada ta ce akwai wasu muhimman abubuwa da take shawartan masu dawowa kasar su riko a tare da su.
Kasashen Duniya
Samu kari