Kasashen Duniya
Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanonin Dangote, ya samu gayyata daga shugaban kasar Gabon, Brice Oligui Nguema domin ya zuba jari a harkar siminti da taki.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihin wacce ta fi samun gudunmawa mai girma har $81 a tarihin kamfe na zaben shugaban kasa.
An saka 'yar wasan Super Falcons, Asisat Oshoala, da tsohuwar ‘yar wasan Najeriya, Perpetual Nkwocha, cikin jerin ‘yan wasa 25 da suka fi fice a Afirka.
Babbar kotun kasar Kenya ta dakatar da rundunar yan sandan kasar daga hana matasa gudanar da zanga zanga a fadin kasar. A jiya Alhamis kotun ta yi hukunci.
Shugaban Kenya William Ruto na shirin kafa wata karamar gwamnati bayan korar daukacin ministocinsa bayan shafe makwanni ana zanga-zangar adawa da shirinsa na haraji.
Kotun kungiyar ECOWAS ta gano laifuffukan gwamnatin Najeriya game da take hakkin dan Adam yayin zanga-zangar EndSARS a watan Oktoban 2020 a Lagos.
Wata 'yar Najeriya dake aikin koyarwa a kasar Japan ta nuna takaicinta kan yadda dalibanta ke kiranta da biri saboda nuna banbancin launin fata. Tace ta gaji.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake zama shugaban kungiyar ECOWAS karo na biyu a babban taron kungiyar na 65 da ya gudana a Abuja.
A yayin da wa’adin Shugaba Bola Tinubu a matsayin shugaban kungiyar ECOWAS ke karewa a ranar 7 ga Yuli, 2024, shugabanni kungiyar za su zabi sabon shugaba a Abuja.
Kasashen Duniya
Samu kari