Kasashen Duniya
Duniyar nan cike take dake kyawawan dabbobi masu bankaye tare da tozali ga idanu sakamakon kyawun halittun su. Wannan rahoto zai gabatar da jerin dabbobi 10 da zasu kawata idanunku bisa la'akari da launuka da yanayin halittun su.
Babu shakka akwai ƙasashe a fadin duniya masu dumbin jama'a da girman gaske. Baya ga haka akwai wasu ƙasashen da yawancin mutane ke son rayuwa a cikin su sakamakon ƙanƙanta da kuma rashin yawan al'umma da kwanciyar hankali.
Nahiyyar Afirka ta kunshi kasashe hamsin da biyu, wanda a kwana-kwanan nan ta zamto daya daga cikin nahiyoyi mafi habaka tare da gwangwajewar tattalin arziki a duniya da ya sanya take gogayyar kafada da wasu nahiyoyin na duniya.
Cutar Kanjamau tana daya daga cikin manyan cututtuka da suka addabi al'umma, sannan kuma daya daga cikin cutar da ta bawa masana wahala wurin samo maganin ta. Wannan shine jerin jadawalin kasashen da hukumar lafiya ta duniya ta...
Muna fatan cigaba da kyautata alaka da hadin kai tsakanin Najerita da Koriya, muna fatan cigaba da tabbatar da zamanlafiya da tsaro, musamman a yanzu da dansa, kuma shugabanmu, Kim Jong Un ya gaje shi wajen yada zaman lafiya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi wasu kalaman wulakanci kan yan ci rani da suka fito daga kasashen Haiti, El Salvador da kuma Afirka. Ya tambayi majalisar dokoki kan dalilin da ya sa mutanen Afirka suka shiga kasar su.
Mataimakin shugaban jami’an Eko University of Medicine, Ferfesa Muheez Durosinmi, yayi korafi akan karancin likitoci da kasar ke fuskanta Durosinmi, ya ce al’amarin Najeriya yanzu ya koma likita daya na duba marasa lafiya 6,000
A yayin da farashin guda na litar man fetur yake akan naira 145, ta zamto na takwas cikin jerin kasashen goma na ilahirin duniya da suke da mafi kankantar farashin a fadin duniya. Wannan farashin na N145 ya zamto daidai da kobbai
Shugaban Amurka Trump ya maida garin Jerusalem babban Birnin Israila sai dai Kasashen Musulaman Duniya karkashin Erdogan na shirin yi wa Israila taron-dangi.
Kasashen Duniya
Samu kari