Jerin ƙasashe 10 mafi arziki a nahiyyar Afirka
Nahiyyar Afirka ta kunshi kasashe 52, wanda a kwana-kwanan nan ta zamto daya daga cikin nahiyoyi mafi habakar tattalin arziki a duniya da ya sanya take gogayyar kafada da wasu nahiyoyin na duniya.
A duk shekara ana samun habakar tattalin arziki na nahiyyar Afirka da kimanin kaso 2 cikin 100 da ya kere na kasashen Indiya, Sin da kuma Brazil.
Legit.ng ta kawo muku jerin kasashe 10 mafi yalwar arziki a nahiyyar Afirka.
10. Kasar Tunisia
9. Kasar Libya
8. Kasar Angola
7. Kasar Gabon
6. Kasar Botswana
KARANTA KUMA: 'Yan sanda sun cafke mutane biyu da bindigogi a taron jam'iyyar PDP
5. Kasar Masar (Egypt)
4. Kasar Equatorial Guinea
3. Kasar Afirka ta Kudu (South Africa)
2. Kasar Najeriya
1. Kasar Seychelles
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng