Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji cewa kasar Birtaniya ta sanar da cewa yanzu za a iya zuwa jihar Kaduna ba tare da katuwar fargaba a kan matsalar tsaro ba, kamar a da.
Gwamnatin Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kasar Qatar da nufin kashe shugabannin Hamas. Najeriya ta bukaci a koma teburin sulhu.
Larry Ellison ya zarce Elon Musk a arziki, inda yanzu ya zama mutum mafi arziki a duniya bayan darajar Oracle ta tashi da 40%. Yanzu dai Ellison ya mallaki N691.9trn
Yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a kasar Nepal, matasa sun ƙone gidan tsohon Firaminista, Jhalanath Khanal, inda matarsa Rabi Laxmi Chitrakar ta ke ciki.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashe kan wani babban abu da zai iya faruwa da shugabannin kasashe a nahiyar Afrika.
Farashin danyen mai da ake hakowa a Najeriya ya tashi bayan kasar Isra'ila ta kai hari Qatar da niyyar kashe shugabannin kungiyar Hamas da suka je kasar.
Matasa sun ce sun samu nasara a zanga zangar da suka kwashe kwana da kwanaki suna yi a Nepal bayan Firayim Minista, K.P Sharma Oli ya yi murabus a ranar Talata.
Kamfanin Apple ya ƙaddamar da sabbin wayoyin iPhone 17, inda zai fara sayar da su a Najeriya kan farashin ₦1.3m zuwa sama. Mun jero abubuwa 10 game da wayoyin.
Isra'ila ta tabbatar sa kai hari wani yanki a Doha, babban birnin kaaar Qatar da nufin kashe wasu shugabannin kungiyar Hamas da suka je tattaunawar zaman lafiya.
Kasashen Duniya
Samu kari