Kasashen Duniya
Sabon jagoran addini a Iran, Mojtaba Khamenei, ya sanar da tallafin kudi ga wadanda hare-haren suka shafa a jawabin farko tun bayan nadin sa mukamin.
Isra'ila ta hallaka kwamandan IRGC Abu Dharr Mohammadi a Beirut. Sojojin IDF na ganin kashe Mohammadi zai gurgunta ayyukan IRGC da Hezbollah a Lebanon.
Fitaccen mai watsa shirye shirye, Joe Rogan ya yi ikirarin cewa mafi yawa magoya bayan Shugaba Donald Trump sun fara tunanin ya ci amanrsu saboda yakin Iran.
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka na iya ruguza wutar lantarkin Iran cikin sa'a guda amma tana kauce wa hakan. Ya ce sojin Iran sun raunata sosai yanzu.
Gwamnatin Amurka tare da jami'an tsaro na cigaba da bincike domin gano Janar William Neil McCasland da ya yi batan dabo, an neme shi amma har yau ba a ganshi ba.
Amurka na amfani da kasashen Musulmi hudu domin shawo kan Iran a yakin da take da Iran. Kasashen su ne Oman, Pakistan, Turkiyya da Masar. Iran ta kafa sharudan 3.
Wasu jiragen dakon mai guda biyu sun kama da wuta a tekun Iraki sakamakon hare-haren Iran wadanda suka jefa kasuwar makamashi cikin fargaba a Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike da aka gudanar ya tabbatar da cewa Amurka ce ta jefa bam a kan wasu dalibai da ke Iran bayan ya sha musanta hakan.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya koka cewa za su kashe kudi sosai a yakin da suka fara da Iran. Ya bayyana cewa yakin ya riga ya zama dole.
Kasashen Duniya
Samu kari