Kasar Saudiya
Saudiyya ta kakkabe makami mai linzami da ya nufi sansanin sojin saman Amurka a Al-Kharj, yayin da takaddama tsakanin Amurka da Iran ke ci gaba da ƙaruwa.
Masanin taurari kuma mai sharhi kan duba wata, Adamu Ya'u da aka fi sani da dan America ya ce dole za a cika azumi 30 saboda ba za a ga wata ba a yau Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka, Donald Trump ya dura a kan ƙasashen Nato da ya ce sun ja da baya a maimakon a haɗa hannu wajen yaƙar Iran.
Ministocin cikin gida na kasashen Saudiyya da Qatar sun tattauna ta wayar tarho kan tasirin yakin Iran da Amurka/Isra'ila a yankin Gabas ta Tsakiya.
Rundunar sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya ta sanar da cewa sama da sojojin amurka 200 Iran ta jikkata a yakin da suke a kasashe bakwai da suka hada da Saudiyya.
Hukumomin kasar Saudiyya sun bukaci a fita dubam jinjirin watan karamar Sallah, Shawwal daga ranar Laraba, 29 ga watan Ramadan daidai da 18 ga Maris, 2026.
Rahotanni da suka fito daga Saudiyya sun nuna cewa Iran ta kai farmaki kan jirgagen Amurka guda biyar da ke wani sansanin soja da sojojin Amurka ke cigaba da zama.
Ana ci gaba da musayar wuta tsakanin Iran, Amurka da Isra'ila, wannan matsala na iya yin tasiri da kawo tangarda ga ibadun musulumi a Ramadan, Umrah da Hajji.
Kasashe Musulmi da Larabawa takwas sun soki matakin Israel na rufe Masallacin Kudus a Jerusalem yayin Ramadan, suna gargadi kan tauye hakkin ibada.
Kasar Saudiya
Samu kari