Kasar Saudiya
Hukumar alhazan jihar Kwara ta tabbatar da rasuwar karin mahajjata daga jihar guda biyu, Salman Muhammad Alade da Ayishat Shuaib Ologele bayan fama da jinya.
Kasar Saudiyya ta bayyana cewa mahajjata 1,547,925 ne suka iso kasar domin aikin hajjin bana. Ma'aikatar lafiya ta shawarce su kan matsalar zafi a kasar.
Ministan harkokin cikin gida a kasar Saudiyya, Abdulaziz bin Saud ya bayyana cewa kasar ta shirya tsaf domin bada kariya ga mahajjata. Ya fadi haka ne a a jiya.
Masu aikin ceto sun gano tarkacen jirgin da ya dauki mataimakin shugaban kasar Malawi,Saulos Chilima a dajin da ya yi hatsari a kasar, kuma an tabbatar da rasuwarsa.
Hukumomin kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa wata Hajiya daga jihar Borno ta haifi jariri namiji wanda aka sanyawa suna Muhammad yayin aikin hajji.
Hukumar kula da alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa na Shirin rage kwanakin da alhazan Najeriya ke yi a kasa mai tsarki bayan kammala aikin hajji.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya mika mulkin jihar ga mataimakinsa domin tafiya kasa mai tsarki gudanar da aikin Hajjin 2024.
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya ta sanar da cewa za ta kammala jigilar maniyyatan Najeriya a ranar Litinin, 10 ga watan Yunin 2024 zuwa kasa mai tsarki.
Biyo bayan yawaitar mutuwar mahajjata a kasar Saudiyya saboda tsananin zafi, an dauki matakan sanyaya yanayi domin rage mutuwar mutane yayin aikin hajji.
Kasar Saudiya
Samu kari