Karatun Ilimi
Gwamnatin tarayya ta soke dokar koyarwa da harshen gida a makarantu, inda gwamnati ta bayyana cewa Turanci zai zama harshen koyarwa daga firamare zuwa jami’a.
Peter Obi ya ce manufarsa ita ce taimakawa ilimi da lafiya; inda ya ba da kyautar N15m ga makarantar jinya, ya kuma ce zai sake gina makarantar da gobara ta kone.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Umaru Fintiri za ta kashe Naira biliyan 2.7 wajen tura dalibai 100 karatun digirin PhD kasar Turkiyya.
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tattauna kudirin tilasta karatu da harshen Hausa a makaratun jihar. An bayyana dalilin cewa karatu da Hausa zai habaka ilimi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware biliyoyin Naira domin samar da wasu muhimman ayyuka a bangaren ilimi a sassan jihar nan.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sallami shugaban hukumar ilmin bai daya ta jihar (SUBEB) daga kan mukaminsa. Gwamnan ya nada sabon shugaba.
Ministan ilimi, Dr Tunji Alausa ya bayyana cewa nan da 2027 za a daina amfani da allo mai aiki da alli a makarantun Najeriya. Ya ce za a fara aiki da allon zamani.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Dahiru Bauchi ya mika godiyarsa ga Shugaban Kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune saboda karrama alfarmar da ya roka.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya amince da sakin miliyoyin Naira domin biyan tallafin karatu ga dalibai yan asalin jihar a zangon karatu na 2024/2025.
Karatun Ilimi
Samu kari