Karatun Ilimi
ASUU ta nuna takaici kan ci gaba da rikon sakainar kashin da gwamnati ke yiwa harkokin ilimi a manyan makarantu, ta sanar da shirin shiga yajin aiki.
Wasu shugabannin makaranta a jihar Legas sun shigar da Gwamna Babajide Sanwo Olu a ƙarar da suka nemi a biya su diyyar N11bn kan rusa wani ɓangarensu.
Hukumar EFCC ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ne ya yanke shawarar saka Naira biliyan 50 cikin asusun ba da lamun ilimi na Najeriya (NELFUND).
Daga karshe WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2024. Legit Hausa ta samu sanarwa daga hukumar jarabawar a safiyar Litinin 12 ga Agusta, 2024.
Dalibai da dama da suka samu N20,000 daga asusun NELFund matsayin alawus din watan Yuli sun nuna farin cikinsu yayin da suka sayi kayan abinci da kudin.
Gwamnatin Birtaniya na gayyatar dalibai daga Najeriya da wasu kasashen waje domin neman tallafin karatu daga Chevening gabanin zangon karatu na 2026-26.
Mahukunta a jami'ar Bayero ta Kano sun bayyana sassautawa daliban jami'a saboda dokar takaita zirga-zirga, inda ga dakatar da ɗaukan darussa har sai an janye dokar.
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Umar Doguwa, ya bayyana cewa jihar na bukatar kudi har N60 biliyan domin gyara bangaren ilimi tare da samar da kayayyaki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce su na sane da yadda ilimi ya lalace a jihar, kuma an daura damarar magance matsalolin. Ya fadi haka ne a ranar Alhamis.
Karatun Ilimi
Samu kari