Jihar Kaduna
‘Yan majalisar dokoki sun taso Nasir El-Rufai a gaba, amma tsohon kwamishinansa ya raba gardama. Imran U. Wakili wanda masoyin Malam Nasir El-Rufai ya saki labarin.
Matsalolin rashin tsaro a jihar Kaduna ya sanya runduna sojojin kasar nan kara daukar mataki domin magance matsalar. Runduna ta kara samar da rundunonin sojoji.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kan sansanin 'yan banga a jihar Kaduna. !Yan bindigan sun hallaka 'yan banga uku tare da sace wasu mutum 20.
Rahotanni sun bayyana cewa ƴna bindiga sun yi yunƙurun sace shanun babban limamin Gidan Makera a karamar hukumar Kagarko da kw Kaduna ranar Talata.
An shiga alhini bayan wasu dalibai sun rasa rayukansu a jihar Kaduna yayin da su ke komawa gida bayan kammala jarrabawar WAEC karama a kogin Mbang.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da rasuwar wasu mahajjatan Najeriya da dama yayin aikin hajjin bana na shekarar 2024 da muke ciki daga jihohi daban-daban.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi karar majalisar dokokin jihar Kaduna kan zargin gwamnatinsa da salwantar da Naira biliyan 432.
Kakakin rundunar sojojin Safe Heaven, a jihar Filato, Samson Zhakom ya ce sojojin rundunar sun cafke 'yan bindiga da masu kai masu makamai a Filato da Kaduna.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari yankin karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna, sun kashe ƴan banda da ɗan sanda, sun kuma yi awon gaba da manoma.
Jihar Kaduna
Samu kari