Jihar Kaduna
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya sauka a birnin Kaduna domin kaddamar da fara tsarin mayar da waɗaɓda harin bam ya shafa gida a Tudun Biri.
Rundunar sojin Najeriya ta zabi Tudun Biri domin mika tallafin lafiya a jihar Kaduna. Rundunar ta yi haka ne domin gyara alakarta da mutanen garin bayan harin bom.
'Yan bindiga da suka sake alƙali Janet Gimba ta kotun gargajiya a Kaduna sun sake ta. Sun buƙaci kudin fansa N150 miliyan nan da kwana 6 ko su cutar da 'ya'yanta.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya mayar da Cif Jonathan Zamuna zuwa kan karagar mulkinsa bayan da tsohon Gwamna El-Rufai ya tuɓe masa rawaninsa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda bayan sun yi musu kwanton bauna a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma kwato makamai masu yawa.
Miyagun 'yan bindigan da suka yi garkuwa da wata alkaliya tare da 'ya'yanta a jihar Kaduna sun bukaci a ba su makudan kudade a matsayin kudin fansa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahotannin da aka yada kan kai harin kunar bakin wake a titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Ta ce babu gaskiya a rahotannin.
An sake yin karin kudin wutar lantarki ga 'yan tsarin 'band A' da ke ƙarƙashin ikon kamfanin rarraba wutar na Kaduna (KAEDCO) daga N206.80/kWh zuwa N209.5/kWh.
ahotanni sun ce 'yan ta'adda sun kai hari kauyen Rugar Sojidi da Fulani ke zaune a kusa da Issan Makaranta da ke karamar hukumar Kagarko a Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari