Jihar Kaduna
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kasurgumin shugabammn 'yan ta'adda a jihar Kaduna. Sojojin sun sheke mayaka biyar.
Yayin da aka yada bidiyon tawagar Bello Turji suna kona motocin sojoji, malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya yi magana kan yadda rashin tsaro ya yi katutu.
Rahotanni sun bayyana cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban alkalan jihar Kaduna, Mai shari'a Tanimu Zailani rasuwa a ranar Asabar. An yi jana'iza a gidansa.
Nasir El-Rufai ya tono cewa, akwai alamu masu nuna akwai hassada da ke damun 'yan Najeriya da dama, musamman ma a irin wannan yanayin na yanzu da ake ciki.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya yi magana kan hassada da kyashi a tsakanin yan siyasar Najeriya da ke dakile hanyoyin samar da cigaba.
A wannan labarin, kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fara neman kamfanonin da za su iya kula da wasu daga cikin matatun man da ake da su a kasar nan.
Masarautar Zazzau ta fitar da sanarwar rasuwar Hajiya Habiba, uwar gidan marigayi sarkin Zazzau na 18, Alhaji Shehu Idris. An fara shirye-shiryen jana'izarta.
A wannan labarin za ku ji cewa mazauna jihar sun ce yanzu ba sa iya cin abinci sau uku a rana, wannan ya biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci da ake samu.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewa sojoji sun yi nasarar murkushe ƴan fhin daji guda takwas a lokacin da suka yi arangama a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.
Jihar Kaduna
Samu kari