Jihar Kaduna
Dakarun sojohin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan ta'addan da ke aikata ta'addanci a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato makamai masu tarin yawa.
Kungiyar likitoci ta kasa NARD ta tafi yajin aiki saboda sace wata likita, Dr Ganiyat Papoola da yan bindiga suka yi a jihar Kaduna sama da wata bakawai da suka wuce
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske a wasu hare-hare a jihohin Kaduna da Zamfara.
Wasu yan bindiga sun sace hakimin Garu Kurama, Yakubu Jadi da wasu mutane shida a kauyen Gurzan Kurama da ke Kaduna ta Kudu a daren ranar Juma'a da ta gabata.
A wannan labarin za ku karanta yadda migayu su ka sace Basarake a jihar Kaduna, tare da ɗiyarsa da wasu mazauna yankin Gurzan Kurama da ke jihar Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna. 'Yan bindigan a yayin farmakin sun sace matar wani basarake tare da 'ya'yansa guda biyu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya yi bayani kan yadda suke fatan kawo sabon tsarin cigaban Arewa a kan siyasa, tattali, da harkar tsaro.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Duk da yawan yara masu gararamba a gari, Kano, Kaduna, Katsina da Kabbi sun gaza samun tallafin kuɗin sa yara a makaranta daga hukumar ilimi UBEC ta ƙasa.
Jihar Kaduna
Samu kari