Jihar Kaduna
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Salihu Abubakar Zaria ya karawa yan baiwa ƙarfin guiwa game da cigaba da 'mining' da suke yi inda ya yi musu addu'ar alheri.
Jihohin Kaduna da Kogi za su gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi a ranar Asabar, 19 ga watan Oktoban 2024. Za a yi zaben cike gurbi a Plateau.
Gwamnatin tarayya ta kirkiro shirin canza ababen hawa daga amfani da man fetur zuwa gas CNG domin rage hauhawar farashin mai da samun saukin sufuri.
Gwamnan Kaduna ya bayyana buƙatar jingine duk wani banbanci a haɗa karfi wuri ɗaya domin ganin bayan ƴan ta'addan da suka addabi Arewa maso Yamma.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar takaita zirga zirga a fadin jihar daga karfe shida na safe zuwa karfe 7 na yamma a ranar Asabar, 19 ga Oktobar 2024.
Gwamnatin Najeriya na tattaunawa da Nijar domin maganin yan ta'adda da suke yawo a iyakokin kasashe. Badaru ya ce za ayi tarko ga yan bindigar Arewa.
Jam'iyyar APC ta samu tagomashi a jihar Kaduna yayin da ake dab da gudanar da zaben shugabannnin kananan hukumomi. Tsohon shugaban LP ya koma APC.
Sarkin Zazzau a jihar Kaduna, Nuhu Bamalli ya yi tsokaci kan ta'addanci inda ya bayyana yadda aka san Fulani a baya da cewa ba a sansu da alaka da ta'addanci ba.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana yadda hatsarin motan da ya ritsa da dan tsohon gwamnan jihar Kaduna. Faisal Ahmed ya rasu ne a ranar Asabar.
Jihar Kaduna
Samu kari