Jihar Kaduna
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun shiga kauyen Kuki da tsakar rana ido na ganin ido, ana zargin sun halaka wata ƙaramar yarinya yar kimanin shekara 7 a Kaduna.
An gurfanar da Mahadi Shehu a gaban kotun majistare a Kaduna bisa zargin hada baki, tallafa wa ta'addanci, da tayar da rikici inda aka tura shi gidan kaso.
Hukumar Kula da Alhazan Kaduna ta fara biyan N61,080 ga Alhazai 6,239 da suka yi aikin Hajj a 2023, bayan matsalar wutar lantarki da ta faru a Muna.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa jami'ar tarayya a Kudancin Kaduna domin ci gaban ilimi. Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana hakan.
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa Goodluck Jonathan ya soki kalaman tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i bisa zargin gwamnatin Tinubu da kabilanci.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce jami'an tsaron kasar nan su na kokari matuka. Ya ce yanzu haka ana samun saukin tafiye-tafiye. a wasu daga cikin titunan kasar.
Wani mutum ya gamu da tsautsayi a jihar Kaduna yayin da yan bindiga suka kwace masa kayan abinci da abin sha bayan ya siyo domin shirin bikin Kirsimeti.
Kungiyar Kiristocin Arewa a jihohi 19 ta CHAIN ta goyi bayan kudirin harajin Bola Tinubu inda ta ce kudirin ba ya adawa da Arewa. Ta bukaci a hada kai a Najeriya.
Shugaban Majalisar Wakilai, Hon. Tajudden Abbas ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa game da kwace masa fili a Abuja inda ya ce ko sisin kwabo ba a binsa.
Jihar Kaduna
Samu kari