Jihar Kaduna
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da manoman da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba a jihar Kaduna. Sun tafi da su zuwa cikin daji.
Gwamnonin jihohin Arewa sun gudanar da taro kan matsalar rashin tsaro. Sun samo hanyoyin da suke son abi domin kawo karshen matsalar da ta addabi yankin.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci gwamnatocin yankin Arewacin Najeriya da su kasance masu sauraron jama'a.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya nuna damuwa kan matsalolin rashin tsaro a Arewacin Najeriya. Ya ce lissafo abubuwan da ke rura wutar matsalar.
Bishop Matthew Kukah ya musanta cewa ana zaluntar Kiristoci a Najeriya, yana mai cewa batun kisan kiyashi ko wariyar addini ana tantance shi da niyya.
Dan majalisar tarayya da Kaduna, Bello El-Rufai ya soki bambancin hukuncin da ake bai wa masu ta’addanci, yana kira a samar da tsarin shari’a mai daidaito.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta shaidawa kotu yadda Tukur Mamu ya kashe kasonsa na kudin fansa da ya karba daga 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji cewa Limamin Cocin Anglican na Ungwan Maijero, Ven. Edwin Achi, ya koma ga Mahaliccinsa a lokacin da 'yan ta'adda ke tsare da shi a daji.
Fiataccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa abubuwan da yake yi na neman sulhu da ya nufin goyon bayan 'yan bindiga.
Jihar Kaduna
Samu kari