Jihar Kaduna
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi gargadi game da yayata sunan tsohon Shugaban Kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Wani jirgin sama na masu kudi da ya taso daga Kaduna ya yi hatsari a filin jirgin Owerri bayan ya samu matsala a sararin samaniya, NSIB ta ce babu asarar rai.
Kungiyar Amnesty International ta soki gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, tana zargin an samu take hakkin ɗan Adam da kisa daga 2015 zuwa 2023.
Matar marigayi Muhammadu Buhari ta ce za ta cigaba da zama ba tare da aure ba bayan rasuwar Buhari. Aisha Buhari ta fadi abubuwan da za ta cigaba da yi a rayuwa.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya jagoranci tagawa zuwa ziyarar ta'aziyya gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi alkawarin ci gaba da ayyyukan alherin marigayin.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya ce karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya taka rawar gani wajen samar da tsaro a jihar Zamfara.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamna Uba Sani na Kaduna, Gwamna Alia na Benuwai da Gwamna Bassey Otu na jihar Kuros Riba a Aso Rock.
Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ya bayyana cewa bindigogi ba za su taɓa tsoratar da 'Yan Shi'a ba, yayin da ya zargi gwamnati da gaza bin kadin kashe su da aka yi a 2015
Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya ya koka cewa Najeriya na rasa shugabanni masu ɗabi’a, gaskiya da kishin ƙasa irin na marigayi Janar Hassan Katsina.
Jihar Kaduna
Samu kari