Jihar Kaduna
Tsohon Kwamishinan Yada Labarai na Kaduna, Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau), ya fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC, inda ya sanar da hakan cikin wasika.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar Sarkin Kagarko a jihar Kaduna, Alhaji Sa’ad Abubakar, bayan fama da jinya, inda ya rasu a yau Alhamis 8 ga watan Janairun 2026.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a lokacin da wasu 'yan fashi suka tare matafiya da ke bin hanyar Abuja zuwa Kaduna.
An binne tsohon Kwamishinan Ilimi na jihar Kaduna, Alhaji Suleiman Lawal Kauru, a Zaria bayan ya rasu yana da shekaru 78 a asibitin koyarwa na ABUTH da ke Shika.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya karyata labarin cewa ya ce gwamnatin Amurka ta ce za ta kashe shi a harin da ta kawo Sokoto.
Masu kare hakkin ɗan Adam a Najeriya sun nuna damuwa kan ci gaba da tsare malamin addini na Zaria da ke jihar Kaduna, Sheikh Sani Khalifa, ba tare da gurfanarwa ba.
Sheikh Sani Khalifa na Zaria ya shafe kwanaki 23 a tsare kan zargin alaƙa da juyin mulki; iyalansa sun ce an ba shi kyautar kudi ne don ya yi addu'a kawai.
Wasu yan bindiga da ba a san manufarsu ba sun halla dan uwan hadimar gwamnan jihar Kaduna, lamarin ya tada hankula yayin da yan sanda suka fara bincike.
Wutar lantarki ta ɗauke a Najeriya biyo bayan durƙushewar tushen wutar a ranar Litinin, inda samar da wuta ya ragu daga 2,052MW zuwa 139MW cikin sa'a ɗaya kacal.
Jihar Kaduna
Samu kari