Jirgin Sama
Air Peace ta yi Allah-wadai da halin tashin hankali da wani ɗan siyasa da ya nuna a filin jirgin Legas bayan ya rasa jirgi. An ce dan siyasar ya farmaki ma'aikata.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani jirgin horas da dalibai na kamfanin Diamond ya fadi a Ilorin yayin gwajin sauka bisa na'ura inda mutane biyu suka jikkata.
Hukumar FAAN ta fara rusa gine-gine a rukunin gidajen ma'aikatan filin jirgin sama da da ke Kano, mazauna wurin sun yi watsi da lamarin, sun nufi kotu.
Sanatan Taraba ta Kudu, David Jimkuta ya nuna ɓacin ransa kan hana jirgin saman da ya ɗauko sanatocin da ya gayyata sauka. Taraba, ya ce duk siyasa ce.
Hukumar fasaha da kere kere ta NASENI ta ce ana daf da kammala samar da jirgin sama na farko a Najeriya. NASENI ta ce jirgin Najeriya zai fara tashi sama.
Jirgin sojojin kasar Sudan ya gamu tangarɗar fasaha, ya faɗo a kan gidajen mutane s yankin Kharthoum, an ruwaito cewa mutane kusan 50 sun rasa rayukansu.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya fara aiki a sabon mukamin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta nada shi a hukumar FAAN, ya fadi abin da aka tanada.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan zaegin cewa jirgin yaƙinta ya hallaka fararen hula a wani hari da ya kai a jihar Katsina.
Rahotanni daga ƙasar Amurka sun nuna cewa aƙalla mutum 18 aka tabbatar sun mutu da wasu jiragen sama biyu suka yi taho mu gama a Washinton DC a Amurka.
Jirgin Sama
Samu kari