Jirgin Sama
Kasar Amurka ta kwace wani jirgin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro. Amurka ta ce gwamnatin Nicolas Maduro ta karya takunkumin da ta kakaba mata.
An caccaki gwamnonin jihohi shida da suka hada da Ekiti, Ebonyi, Jigawa, Yobe, Nasarawa, da Bayelsa kan kashe kimanin N160bn akan ayyukan gina filayen saukar jiragi.
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Kamfanin Zhongshang Fucheng ya sake kwace jirgin sama mallakin gwamnatin Najeriya a kasar Canada. Kamfanin ya sha alwashin ci gaba da kwace kadarorin Najeriya.
Kidiggiga ta nuna yadda shugaban kasa Bola Tinubu ya kashe makudan kudi har N2.3bn a harkar tafiye tafiye zuwa kasashen ketare duk da tsadar rayuwa.
An tabbatar da mutuwar mutum huɗu tare da ɓatan wasu mutane shida bayan wnai jirgin ruwa ya kife a kauyen Kauran Mata da ke ƙaramar hukumar Madobi a Kano.
Kamfanin Zhongshan Fucheng Industrial Investment and Co. ya sake kwace karin kadarorin kasar nan da ke Liverpool a Ingila biyo bayan umarnin kotu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ce akwai bukatar gwamnatin tarayya ta yiwa yan kasa bayani game da sabon jirgin Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta fadi dalilin sayawa shugaban kasa sabon jirgin sama kirar Airbus A330. Mun tattaro wasu muhimman abubuwa da ya kamata kusa ni game da jirgin.
Jirgin Sama
Samu kari