Jirgin Sama
Hukumar lura da zirga zirgar jiragen sama a Najeriya (NCAA) ta kwace lasisin wasu kamfanonin jiragen sama guda 10 bisa saba dokokin aiki da suka yi.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce a yau Talata jirgin farko dauke da wadanda su ka kammala aikin hajjin bana kimanin 554 za su iso gid.
A lokacin da ake kuka kan tsadar rayuwa da farashin abinci, gwamnatin tarayya ta na kokarin sayo jirgin biliyoyi domin fadar shugaban kasa daga kasar waje.
Shugaban majalisar dattawan kasar nan, Godswill Akpabio ya musanta labarin cewa sun amince da sayowa shugaban kasa da mataimakinsa sabon jirgin sama.
Gwamnatin Najeriya karkashin Bola ahmed Tinubu ta kirkiro jami'an tsaron AVSEC da za su rika lura da filayen jiragen sama. Festus Keyamo ne ya fadi haka.
Tsohon dan takarar gwamna a jam'iyyar AFGA, Dakta Abdullahi Sani Shinkafi ya soki gwamna Dauda Lawal Dare kan kashe N62.8b kan gina filin jirgin saman Gusau.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta shirya sayar da wasu daga cikin jiragen shugaban kasa domin a siyo sabon jirgi.
Ministan harkokin sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya dora harsashin fara aikin katafaren jirgin sama a Zamfara a wani yunkuri da bunkasa jihar.
Gwamnatin tarayya ta bakin rundunar sojin saman Najeriya ta ce za ta mallaki sababbin jiragen sama guda 50 domin karfafa yaki da ‘yan ta’adda a fadin kasar
Jirgin Sama
Samu kari