Jihar Yobe
Adamu Waziri, tsohon ministan Najeriya, ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa ADC don neman shugabanci na nagar saboda damuwar rashin tsaro da halin tattalin arziki.
Wani hadimin gwamnan jihar Yobe a Arewacin Najeriya ya yi murabus daga mukaminsa inda ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC da aka ƙaddamar saboda hadaka.
NiMet ta gargadi Najeriya game da ruwan sama mai karfi da tsawa a yau Talata, tana mai hasashen ambaliyar ruwa musamman a Arewa, kuma ta ba da shawarwari ga jama'a.
Wani bam da ake zargin 'yan ta'adda ne suka dasa shi ya yi sanadiyyar rasuwar mutane a jihar Yobe. Wasu mutane kuma sun jikkata sakamakon fashewar.
A labarin nan, za ji cewa rundunar yan sandan Kano ta samu kiran gaggawa a kan fashewar wani abu da ake kyautata zaton bam ne, wanda ya jikkata mutane 15 a jihar.
Sheikh Abdallah Mahmud Adam daga Yobe ya bayyana goyon bayansa ga Iran duk da bambancin aƙida, yana mai cewa yanzu Musulunci ne ke gaba da komai.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a , musamman masu ƙananan sana'o'i sun fara kuka bayan aikin da TCN ke yi ya jawo masu matsalar wutar lantarki na tsawon kwanaki.
Dakarin sojojin Najeriya sun samu tarin nasarori a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas. Sun samu nasarar hallaka wani shugaba a ISWAP.
Gwamnatin jihar Yobe karkashin jagorancin gwamna Mai Mala Buni ta ba da hutun kwanaki 10 ga makarantun sakandire da na firamare saboda zuwan sallah.
Jihar Yobe
Samu kari