Jihar Yobe
Rahotanni sun nuna cewa wani abun fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya tarwatsa a kasuwar shanu da ke garin Buni Yadi a jihar Yobe yau Jumu'a da tsakar rana.
Allah ya karbi rayuwar shugaban cibiyar nazari da bunkasa Ilimi ta kasa (NERDC), Farfesa Ismail Junaidu a yayin da ya ke halartar taron kwamitin tuntuba kan ilimi.
Fusatattun matasa a jihar Yobe sun yaga allunan titi ɗauke da hotunan shugaba Tinubu, Kashim Shettima mataimakinsa da kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni.
Gwamnatin jiha Yobe ta sanar da kammala shirye shiryen karbar shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ziyarar kaddamar da ayyuka ciki har da raba kayan tallafi.
Gwamnatin Mai Mala Buni ta roki al'umar jihar Yobe da su guji shiga zanga-zangar gama gari da wasu ke kokarin haɗawa a kasar nan saboda matsin tattalin arziki.
Garuruwa 94 ne ake fargabar ruwa zai shanye saboda mamakon ruwan sama da za a yi na kwanaki biyar- daga ranar Talata 16 Yuli, 2024 zuwa 20 Yuli, 2024.
Jami'an ƴan sanda sun yi ram da wani dagaci a yankin karamar hukumar Nangere a jihar Yobe bisa zargin yasa an kashe direban motar tarakta a gona.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile harin Boko Haram kan karfunan wutar lantarki domin lalata su a bayan garin Damaturu da ke jihar Yobe.
Mai martaba sarkin Damaturu, Dakta Shehu Hashimi ibn Umar El-Kanemi ya yi kira na musamman ga yan kasuwa domin sauke farashin abinci ga talakawa a Najeriya
Jihar Yobe
Samu kari