Jihar Yobe
Za a ji Ministan harkokin yan sandan, kasar nan, Ibrahim ya ce akwai babbar matsalar rashin raba bayanai da ke dakile yaki da ta'addanci a kasar nan.
Rundunar ‘yan sanda ta ce wadda ake zargin tana fuskantar tambayoyi ne a yayin da masu bincike ke kokarin bankado kungiyar 'yan ta'addan da za ta kaiwa alburusan.
Rahotanni sun bayyana cewa wani sufetan 'yan sanda ya yanke wuyan wani farar hula har lahira saboda ya hana shi N200 a Zango da ke gundumar Nasarawa, jihar Yobe
A wannan labarin, za ku ji cewa Gwamna Mai Mala Buni na Yobe ya nemi hadin kan yan kasar wajen samar da jagoranci cikin nasara da kwanciyar hankali.
Rundunar yan sandan Yobe ta kara yawan jami'an tsaro a fadin jihar domin tabbatar da tsaro yayin bikin zagayowar ranar samun yancin kan kasar nan.
Yan ta'adda sun jefa mazauna Damaturu da kewaye cikin duhu bayan sun lalata layin da ke samar masu wutar lantarki da ya taso daga Damaturu-Maiduguri.
Hon. Lawan Shettima Ali da ke wakiltar mazabar Ngazargamu yana fuskantar barazanar bayan yan yankin sun tabbatar da cewa bai tabuka musu komai ba.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Yobe ta ba da sanarwar samun ambaliyar ruwa a kananan hukumomi tara na jihar sakamakon cikar dam din Dadinkowa da Lagdo.
Sarkin Potiskum da ke jihar Yobe, Mai Martaba, Umar Bauya ya kai ziyarar goyon baya ga Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a jihar inda ya roke shi alfarma.
Jihar Yobe
Samu kari