Jihar Kogi
Gwamnatin Ƙogi ta bayyana cewa mummunar ambaliyar da ta tarwatsa mutane a garuruwa 70 ta fi karfinta ita kaɗai, ta roƙi gwamnatin tarayya ta kawo ɗauki.
Yayin da ake cigaba da tuhumar tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, sarakuna sun bayyana damuwa kan yadda ake neman ganin bayansa inda suka roki Bola Tinubu.
A wannan labarin, za ku ji babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dage fara sauraren shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello zuwa watan gobe.
Majalisar jihar kogi ta bukaci a tsige shugaban EFCC kan kama Yahaya Bello. Yan majalisar sun ce EFCC ta so kashe Yahaya Bello da kuma barazana ga gwamnan Kogi
Hukumar EFCC ta zargi gwamna Yahaya Usman Ododo da boye Yahaya Bello yayin da ta yi niyyar kama shi. EFCC ta ce Ododo ne ya gudu da Yahaya Bello.
Gwamnatin jihar Kogi karƙashin jagorancin Ahmed Usman Ododo ta kafa kwamitim zai jagoranci yadda za a fata biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya baro babban ofishin hukumar EFCC ta ƙasa da ke Abuja, ya ce jami'ai sun amince ya tafi ba tare da sun masa tambayoyi ba.
Hukumar EFCC ta yi magana kan jita-jitar cewa tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya mika kansa gare ta inda ta ce har zuwa yanzu tana nemansa ruwa a jallo.
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ba mika wuya ya yi ba. Ta ce cafke shi aka yi.
Jihar Kogi
Samu kari