Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabon sakataren gwamnatin jihar Kano. Gwamna Abba ya maye gurbin Baffa Bichi wanda ya kora daga kujerar.
Bayan yan uwan dan TikTok mai yada badala sun hukunta shi, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jinjina musu inda ya bukaci a yi koyi da su cikin al'umma.
Majalisar Wakilai ta musanta cewa ta gabatar da kudirin kafa sababbin jihohi 31 inda ta ce rahotanni da ke yawo kan hakan ba su da inganci kuma ba gaskiya ba ne.
Gwaman jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin N400m ga kungiyoyin matasan Kano domin fara sana'ar noma. Shirin na karkashin ACReSAL da bankin duniya
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tsohon kwamishinan shari'a a mulkin Ganduje, Barista Haruna Isa Falali zuwa jam'iyyar NNPP. 'Yan kwankwasiyya sun yi murna.
Majalisar tarayya ta mika sunayen mutum 11, ciki har da ‘ya’yan manyan ‘yan siyasa, domin ba su mukaman daraktoci a hukumar Cigaban Arewa maso Yamma (NWDC).
Mummunar gobara ta kashe dabbobi 78 a Danzago, jihar Kano. Hukumar kashe gobara ta ceto dabbobi da kayan amfani, yayin da jami’inta daya ya ji rauni a kafa.
Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Rimin Zakara bayan rusau. Zai dauki nauyin wadanda suka rasu, za a gina masallacin Jumu'a, asibiti, titi da sauran ayyukan raya kasa.
An samu tashin wata mummunar gobara a jihar Kano wacce ta jawo sanadiyyar asarar dukiya mai tarin yawa. Gobarar ta kona gidaje da dabbobi masu yawa.
Jihar Kano
Samu kari