Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi zama da malamin Musulunci Sheikh Abubakar Lawan Triumph a kan wa'azin da ya yi ya jawo rudani kan Annabi SAW.
Babbar kotun tarayya ta kori karar da Abba Hikima ya shigar da wasu marasa galihu suka shigar suna neman Naira miliyan 500 daga Wike bisa cin zarafinsu a Abuja.
Yayin da ƙarancin ruwan sama ya fara yawa a Kano, Majalisar Malamai ta roki ɗaukacin al'umma su fito sallar rokon ruwa son neman taimakon Allsh SWT.
Rundunar 'yan sandan Kano ta ƙaddamar da 'Operation Kukan Kura', ta kama mutane 98 da ake zargi, tare da kwato kayan sata da miyagun ƙwayoyi, inji CP Bakori.
Wata kungiya ta roki kotun kolin Najeriya ta gaggauta ya yanke hukunci kan rigimar masarautar Kano tsakanin Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada sabon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar Kano. Nadin na zuwa ne wata shida bayan an soke ofishin.
NiMet ta yi gargadi kan saukar ruwan sama mai yawa da iska mai ƙarfi a Najeriya yau Alhamis, ta bukaci mutane su shirya wa ambaliya, musamman a Arewa.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatarwa Shugaba Tinubu cewa ba zai ketare doka ba a aikinsa na shugaban Majalisar gudanarwar FAAN.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta ba Abdullahi Ganduje mukami a hukumar FAAN. Ganduje zai rike mukamin ne bayan a jiye shugabancin jam'iyyar APC na kasa.
Jihar Kano
Samu kari