Jihar Kano
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya shiga cikin sahun masu yin ta'aziyya kan rasuwar tsohon shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya karyata jita-jitar da ke cewa dan takarar shugaban kasa a 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai koma ADC.
Gwamnonin Arewa maso Yamma sun ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yuli, 2025 a matsayin ranar hutu domin girmamawa da Muhammadu Buhari da ya rasu jiya Lahadi.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen malamin addinin Musulunci, Mufti Menk ya bayyana alhinin rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari.
Malamin addinin Musulunci, Dr Abdullahi Yankaba ya rasu a jihar Kano a yau Lititin, 14 ga Yuli. Malamin ya rasu ne ana tsaka da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji yadda shugabannin duniya da na kasar nan suka fara tura sakon ta'aziyya ga Najeriya da iyalan Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa.
Wasu daga cikin ma’aikatan fada tara sun shigar da kara a kotu kan korarsa daga gidan fadar Sarki Sanusi II da rusa gidajensu ba tare da izini ba a Kano.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a sassa da dama na Najeriya yau Lahadi, inda ta bukaci jama’a su shiryawa haɗarin ambaliya da iska mai ƙarfi.
Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi ya halarci gasar wasan polo da bankin Access ya shirya na 2025 a ƙasar Ingila, ya haɗu da Thomas Tuchel.
Jihar Kano
Samu kari